Lafiya zinariya: Abin da ke janyo tsunburewar yaro

Lafiya zinariya: Abin da ke janyo tsunburewar yaro
An wallafa

Shirin namu na wannan mako ya duba batun tsumburewar yara,

Hukumar Lafiya ta Duniya WHO ta ce matsalar tsumburewa tana shafar miliyoyin yara.

A cewarta, yara kimanin miliyan 162 ne ke fama da wannan matsala a faɗin duniya.

To sai dai, matsalar ta fi ƙamari a nahiyar Afirka da yankin Latin da Karebiyan