Hikayata 2023: Labarin Kazar Wahala

Hikayata 2023: Labarin Kazar Wahala
An wallafa

Cikin jerin fitattun labarai 12 da alkalan gasar Hikayata ta 2023 suka ce sun cancanci yabo, a wannan makon mun kawo muku labarin Kazar Wahala.

Labarin da Fatchima Oumarou Abdou mazauniyar birnin Zinder a jamhuriyar Nijar ta rubuta.

Kuma Aisha Shariff Baffa kuma ta karanta.