Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Bidiyon yadda ake shirya wa Maniyyata aikin Hajjin bana masauki a Minna
An wallafa
Danna hoton da ke sama domin kallon bidiyon:
Maniyyata aikin Hajji na ci gaba da isa kasa mai tsarki domin gudanar da ibada.
Tuni dubun dubatar maniyyata suka isa kasar inda suka soma ayyukan ibadar.
Mahukuntan kasar suna shiryawa maniyyatan Hajjin bana masauki a Minna