Daga Bakin Mai Ita tare da Maryam Sulaiman

An wallafa

Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon:

Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.

A wannan kashi na 97, BBC ta tattauna da Maryam Sulaiman, fitacciyar ƴar wasan fim ɗin Hausa wadda aka fi sani da Maryam CTV, inda ta amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarta.