...Daga Bakin Mai Ita tare da Bashir Bala Chiroki

An wallafa

Latsa hoton sama domin kallon bidiyon

Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.

A wannan kashi na 81, shirin ya tattauna da fitaccen dan wasan barkwanci na Hausa Bashir Bala Chiroki.

A cikin hirar ya yi mana bayani game da rayuwarsa.

Tsarawa da gabatarwa: Halima Umar Saleh

Ɗaukar bidiyo/Tacewa: Abdulsalam Usman Abdulkadir