Waye ke kashe-kashe a Iraki?

An wallafa

Yayin da Joe Biden ya kama aiki a matsayin shugaban Amurka, sashin Larabci na BBC ya ziyarci Iraki don duba tasirin janye sojojin Amurka daga Irakin.

Ramita Navai da tawagarta sun bankado yadda mayakan sa kai ‘yan shi’a suke ta’annati saboda gibin da aka samu bayan tafiyar sojojin Amurka.

Gargadi: Akwai wasu hotuna da za su iya ta da hankali a cikin wannan rahoto.