Hajj 2020: Muhimmancin Ranar Arafat ga Musulmi

An wallafa

Latsa alamar hoton da ke sama domin kallon wannan bidiyon

A wannan bidiyon, Malam Jabir Sani Maihula ya bayyana muhimmancin ranar Arfa ga Musulmi