Abubuwa 10 da ya kamata Musulmi su yi a watan Dhu al-Hijjah

An wallafa

Annabi muhammad (SAWA) ya ce babu wasu kwanaki a cikin shekara da suka fi muhimmanci kamar kwanakin goman farkon watan Dhu al-Hijjah.