Coronavirus: Karairayin da ake yadawa game da cutar

An wallafa

Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon:

Ga wasu daga cikin karerayin da ake yadawa game da cutar korona.

Wasu na cewa 5G ne ya kawo kuma yake yada cutar korona ta hanyar sakon maganadisu, amma masana sun musanta hakan.