Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Kalli yadda aka yi bikin maulidi a Abuja
An wallafa
A ranar Litinin 11 ga watan Nuwamba masu murnar zagayowar ranar haihuwar annabi Muhammad SAW sun zagaya cikin wasu unguwannin na Abuja babban birnin tarayyar Najeriya.