Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Yarinyar da kashinta ke yawan karyewa, kuma tana son rawa
An wallafa
Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Ayeyi na fama ne da cutar rashin kwarin kashi inda kashinta kan karye a duk lokacin da ta mikar da hannunta.
Ga shi kuma tana da son yin rawa, amma tana amfani da basirarta domin yin abubuwa na bajinta.