Hotunan yadda 'yan Najeriya mazauna South Africa suka dawo gida

An wallafa

Rukunin farko na 'yan Najeriya mazauna South Africa da suka dawo gida saboda tashin hankalin nuna kiyayya ga baki 'yan kasashen waje da ke faruwa a can.