Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Ra'ayi Riga: Shirin zaben Gwamnoni a Najeriya
An wallafa
A karshen makon nan ake gudanar da zaben gwamnoni da na 'yan majalisun jihohin Najeriya.